Jagorar Ganawa na Baligi

An daidaita wannan jagorar daga abun ciki na ganawar StoryCorp® wanda yake musahaba da mai jiyuwa/ littafi kasat,Sauraro Aikine na Soyayya (Gidan jaridar Penguin, 2007), Shiryayye ta mai kafa StoryCorps. da Darkta mai zartarwa Dave Isay. Tana tayin jagorori a aikaqce da ilhama saboda rikodin ganawa tare da iyali, abokai, masoya da wasu.

Koda yake gidan Labarai Namu™ har yanzu yana goyan bayan shigar da labarun mutane, acikin Amurka, zaka iya yin rikodin labaranka don StoryCorps a ɗayan tabbatattun wuraren tafiya na StoryBooth. Ko kuma cikin sauƙi zaka iya yin rikodin ganawarka ta amfani da wannan jagorar da adana su a amintaccen wuri . Hakanan zaka iya raba su tare da jama'arka; mafiyawan ƙungiyoyin tarihi na gida da jami'u suna da wurare don samu da raba rikodi mai jiyuwa.

Saboda ilhama, zaka iya jin labarai dayawa masu ban sha'awa waɗanda aka tattara ta StoryCorps a gidan sadarwar StoryCorps (www.storycorps.net).

Taɗin lokacin rayuwa:
Inda za'a gana saboda mai bada labari mai ƙarfi

Shiryayyu daga kayan aiki ta StoryCorps (www.storycorps.net).
Copyright © 2007 Sound Portraits Productions, Inc. An kiyaye duk haƙoƙi.

An zara wannan jagoran don ya taimakeka wajen sarrafa ganawa da kuma tanbayar abinda kake so ka tanbaya ko yaushe. Mai yiwo kayi mamakin ƙarfin ganawar. Anan zaka san ta yaya zaka fara:

1. Zaɓi mai bada labari.

2. Ƙirƙiro lissafin tambaya.

3. Sayi ko ari kayan rikodi (kuma jarrabata).

4. Zaɓi wurin ganawa.

5. Saita kuma gwada kayan aiki.

6. Fara Taɗin.

7. Sami manyan labru

8. Ƙare ganawar

9. Raba Taɗin

10. Shuka Iri

Lissafin buncikawa na ganawa

Yi amfani da wannan lissafin bincikawa azamna hanya mafi sauƙi na tuna dabaran ganawa da rikodi saboda kamawad a akiyaye labaru.

Abubuwa da za'a Kawo zuwa Ganawar:

Kafin kafara ganawar:

Yayin Ganawar:

Lokacin da ka Gama:

Tambayoyin Ganawa Waɗada aka bada shawara

Tambayoyi masu biyowa suna da tartsatsin amsoshi masu banshi' awa da labari masu ƙarfi yayin ganwar da ke shiryatarwa zuwa ɗakin StoryCorps. Mai yiwo su ilhamar babban taɗi saboda kai, kuma.

Batun gaba ɗaya Ƙuruciya da Iyali Makarantra da Ilimi Soyayya da Ƙauna Aure da alƙawari Dattaku Aiki Addini da Ibada Ƙabilanci da gadon iyali Yaƙi da Sabis Rashin lafiya

ƙarin Albarkatu

Muna fatan wannan jagirar zai tsima ka don yin rikodin labaran mahimman mutane a rayuwarka. Aƙasa akwai ƙarin albarkatu don taimakonka wajen gano ƙari gameda hanyoyi da zasu taimaka maka kiyaye labaranka da labaransu – kamar Labarai Namu.

Ziyar gidan yanar sadarwa namu a www.ourstories.org.

Jagorar Ɗalibi na Labarai Namu an tsarashi ne don taimakawa malamai da ɗalibai, gudanarwa da rikodin ganawa. Duba kuma sauke shi a www.ourstories.org/studentguide.html..

Ziyarci gidan yanar sadarwa na StoryCorps don ƙarin albarkatu, labarai da ilhama a. www.storycorps.net.

Koyi ƙari game da littafin StoryCorps da saitin CD, Sauraro Aikine na Soyayya , awww.listeningisanactoflove.com.