Labarai Namu
Zauren gidan yanar Labarai Namu:

Nemo Labari

Labaran da suke akan wannana shafin mutane ne suka yi rikodinsu, suna ganawa da masoyansu, abokai, da abokan aiki game da abubuwan da suka shafe mu dukkaninmu: Soyayya da buri, rashin lafiya da mutuwa, iyayentaka da ƙuruciya, girma da tsufa, aiki da fanni, jim daɗi da damuwa.

Anan, zaka sami labarai na sirri daga Gidan Tarihin Mutum a Barazil, da labarai da aka tattara ta UNICEF (www.unicef.org) daga Ghana, Fakistan, Tanzaniya, Uganda, kuma nana kusa zamu raba labarai daga ɗalibai a makarantun Kwamfutar tafi da gidanka ga yaro (OLPC) a ƙasashe daban-daban.

Don fara sauraran waɗannan labaran, yi amfani da taswira don lilo ta wuri ko yi amfani da lissafin ƙasa don nemo samammun labarai ta tari/ƙasa. Yayin amfani da taswira, kaɗa akan ƙasa don zuƙowa kusa harsai ka ga duk samammun fil (suna iya bayyana liƙe a saman juna a gani mafi girma) kuma kaɗa fil na tsawira don duba bayani a wannan labarin. Hakanan zaka iya amfani da sandar kewayawa zuwa hagu don zuƙowa kusa da nesa akan taswirar, kuma ja kan kibiya don motsa ganinka zuwa yankuna daban-daban na taswirar . Bayanin kula: Za'a iya jin waɗannan labaran ciki harshensu na gargajiya, kamar yadda masu bada labari ke faɗarsu. Ba'a juyasu ko sauya su don fassara zuwa cikin wasu yaruka ba.


Saurari. Koyi. Rayu.

Zaɓi labarai daga tari

Yi lilo da labarai ta wuri:


Gida don Yara
Gida don Yara

Jagororin Ganawa
Ɗalibi | Baligi

Abokan Kafawa