Labarai Namu
Zauren gidan yanar Labarai Namu:

Jagororin Ganawa

Kowa yana da labarin don badawa. A Labarai Namu™, muna son taimaka maka da waɗanda ke cikin duniya kama labaranku da raba su tareda duniya. Waɗannan jagororin, da aka tsara don ɗalibai (da malamansu) kuma don balagai, zasu taimakeka:

  • Zaɓi masu bada labari don ganawa
  • Gwada ganawarka da dabarun rikodi
  • Yi tambayoyin da zasu haɗa manyan labaru
  • Ajiye labarun da ka tara don rabawa tare da wasu

Muna fata waɗannan jagororin zasu kwaɗaitar da kai don tattara da raba labarunka. Saki jiki ka fitar kuma ka raba su tare da wasu.

Jagorar Ganawar Ɗalibi na Labarai Namu

An tsara wannan jagorar don ɗalibai da malamansu; yayin da aka ƙirƙire shi don ɗalibai tare da kwamfutocin tafi da gidanka ga yaro (OLPC), ɗalibai a ko'ina zasu iya amfani da shi. Duba Jagorar Ganawar Ɗalibi mai buguwa akan layi.

Jagorar Ganawar Baligi na Labarai Namu

An tsara wananan jagorar don balagai waɗanda ke son ganawa da masoya, abokai, abokan aiki, ko wasu don kamowa da raba labaran sirri nasu. An jawo babban abun cikin wannan jagorar daga kayan aikin horon ganawa wanda aka ƙirƙira ta aikin StoryCorps®. Duba Jagorar Baligi mai buguwa akan layi.


Saurara. Koyi. Rayu.

Gida don Yara
Gida don Yara

Jagororin Ganawa
Ɗalibi | Baligi

Abokan Kafawa