Labarai Namu
Zauren gidan yanar Labarai Namu:

Maraba zuwa Labarai Namu:

Aikin Labarai Namu™ yana taimakon mutane raba labaran rayuwarsu, ko a ina suke rayuwa ko kuma yadda labaran nasu suka buɗe. Muna bada albarkatu don ƙirƙira da raba labarai na sirri daga duk sassa na duniya, yana farawa da yara a ƙasashe masu cigaba waɗanda suke amfani da kwanfutotin tafi da gidanka ga yaro (OLPC) ko waɗanda suke aiki da maƙeran rediyo na UNICEF don yin rikodi da raba ganawa. Ana yiwa yara izinin yin rikodin labaran manya, ƴan dangi, da abokai. Zaka iya sauraron tarinmu mai haɓaka na muryoyin duniya a wannan gidan, wanda ya taradda labarai daga Gidan Tarihin Mutum na Barazil da labarai daga Ghana, Uganda, Tanzaniya, da Fakistan (ta UNICEF). Nan kusa, za'a samu labarai daga wasu ƙasashe don sauraro anan. Kuma nan gaba, zamu sanya shi maiyuwuwa ga mutane na duk matakan shekaru acikin duniya don ƙara abun ciki nasu zuwa gidan Labarai Namu.

Saki jiki ka kewaya gidanmu, saurari labarai, kuma koyi abinda ya shafi duniya ta muryoyin wasu. Zama a iya yi maka ilhama don kamo labaran abokanka da dangi. Kowa yana da labarin da zai faɗa. Menene naka?

Saurari. Koyi. Rayu.

Lila Labarai Numa

Kaɗa gunkin kan taswira a ƙasa don duba labarai daga waccan sashin na duniya.

Gida don Yara
Gida don Yara

Jagororin Ganawa
Ɗalibi | Baligi

Abokan Kafawa