Labarai Namu
Zauren gidan yanar Labarai Namu:

Abokan Kafawa

Abokan kafawa™ na Labarai Namu sun haɗu tare don tattara, adana, da raba asalin al'adu na duniya ta bada labari na sirri da tarihin baka. Kowane aboki yana kawo cikakken maida hankali, ƙarfi da albarkatu zuwa wannan aikin.

Kwamfutar tafi da gidanka ga yaro (OLPC) (www.laptop.org): Manufar OLPC itace "don bawa yaran cikin duniya sabuwar damar bincike, gwaji, da nuna kansu." Don cin nasarar wannan, OLPC yana tsarawa da rarraba kwamfutocin tafi da gidanka masu arha ga miliyoyin yara cikin ƙasashe masu tasowa. Waɗannan kwamfutocin tafi da gidanka suna kwatanta aikin rikodi na Labarai Namu, wanda ta cikinsa yara zasu gana da iyaye, kakanni, da wasu cikin dangi da al'umma. Sannan, zasu ajiye da raba wannan ganawar tareda wasu yaran masu amfani da kwamfutar tafi da gidanka OLPC da Labarai Namu. Nan kusa, waɗannan ɗaliban zasu iya shigarwa da raba labaransu tareda duniya kai tsaye.

UNICEF (www.unicef.org): UNICEF tana aiki cikin sama da ƙasashe 150 da manyan birane don taimakon tsiran yara da tasowarsu, daga ƙuruciya zuwa samarta. Babban mai bada magani na duniya ga ƙasashe masu tasowa, UNICEF tana goyan bayan lafiyar yara da ginin jiki, kyakkywan ruwa da aikin tsabta, ƙwaƙƙwaran tushan ilimi ga duk yara maza da mata, da kare yara daga ta'adda, babakere, da CUTAR ƘANJAMAU. UNICEF an kafa ta gaba ɗaya ta mutane masu taimakon ganin dama, ƴan kasuwa, harsashi da hukumomi. Acikin tarayyarta da Labarai Namu, UNICEF tana bada shirye-shiryen albarkatu cikin ƙasa don bawa yara tana yin hidima tareda hanyoyi don faɗa da yin rikodin labaransu. Hakanan tana ci gaba da wannan ƙoƙari ta aikin UNIwiki, dandamali wanda ke bada murya ga ƙananan yara ko ina, musamman a ƙasashe masu tasowa.

Google (www.google.com): Cikin adanawa tareda aikin Google "don tsara bayanin duniya da sanya shi mai sauƙi da amfani a duniya" da salonsa don raba ilimi tsakanin al'adu, kamfanin yana bada albarkatu don gidan yanar sadarwar Labarai Namu, saboda cigaban aiki a kwafutocin tafida gidanka na OLPC, kuma saboda tsara albarkatu a ƙasashe masu masu tasowa.


Saurari. Koyi. Rayu.

Gida don Yara
Gida don Yara

Jagororin Ganawa
Ɗalibi | Baligi

Abokan Kafawa