Fam na Yardar Iyaye: Aikin Labarai Namu

An gayyaci yaronka don shiga cinkin aikin Labarai™ Namu. Muna son sanar da kai game da wannan aikin da neman izini don yaronka ya shiga. Aikin Labarai Namu yana nufin taimakawa yara tattara labaran rayuwa na sirri daga mahimman mutane a rayuwarsu, da kuma bada hanya don raba waɗannan labaran tare da masu sauraro akan layi na duniya. Karanta wannan fam ɗin kuma yi duk tambayoyin da zaka iya kafin yarda da bada yaronka gudummawa.

Idan ka yarda da shigar yaronka cikin wannan aikin za'a gayyaci yaronka don yin rikodin taƙaitacciyar ganawa tareda aboki ko ɗan gida. Za'a shigar da cikakken rikodin sauti a mamadin yaronka ta malaminsu kuma zai zama wadatacce bainar jama'a a duka biyu YouTube da gidajen yanar sadarwar Labarai Namu. Ana iya buga hoton yaronka da farkon sunansa akan layi cikin haɗi tare da gudummawarsu. Hakanan kuma yaronka zai iya ƙara wani rubutu wanda za'a nuna a gefen rikodin sautinsu.

Ka fahimci cewa ta bawa yaronka izinin shiga ka amince don tabbatar da cewa gudummawar yaronka tana rataye da jagororin Sharuɗɗan Sabis da abun ciki na YouTube da gidajen Labarai Namu. Wannan yana nufin cewa lallai gudummawar ba zata ƙunshi abun ciki mai haƙƙin mallaka mara izini ko abun ciki mara ladabi, mai tada hankali, ɓata suna, ya ƙunshi baƙar magana ko keta sirrin wasu ba. Zaka iya duba cikakkun Sharuɗɗan Sabis na YouTube kafaffu a http://www.youtube.com/t/terms.

Shin zaiyuwu daga baya kayi fatan soke yardarka don shigar yaronka, sanar da malamin yaronka don cire gudummawar yaronka.

Ni, __________________________________________ (iyaye ko mai riƙo na doka), na fahimta kuma na amince da sharuɗɗa kamar yadda aka lissafa a sama da kuma cikin Sharuɗɗan Sabis na YouTube kuma na bada yardata cewa __________________________________________ (suna yaro) yana da izinina don shiga Aikin Labarai Namu.

Sa hannu: __________________________________________
Kwanan wata:         __________________________________________