 |
Manufar Keɓantawa na Labarai Namu
Gidan yanar sadarwar Labarai Namu ("Gidan yanar sadarwa") Google ne ya ɗauki nauyinsa, kamar, don manufofin bayanin sirri, Gidan yanar sadarwar yana aiki kamar kowane sabis na Google. A ƙasa akwai ɗan bayanin Manufar Keɓantawa na Google kamar yadda aka aiwatar dashi zuwa sabis na Google, gami da gidajen yanar sadarwar Labarai Namu.
Bayanin Manufar Keɓantawa na Google
14 ga Oktoba, 2005
A Google mun gane cewa keɓantawa yana da mahimmanci. Wannan takardar tana shata nau'ukan bayanin sirri wanda muke karɓa da tattarawa lokacin da kake amfani da sabis na Google, kamar yadda muke ɗaukan wasu matakai don kiyaye bayani. Muna fata wannan zai taimakeka yin sananniyar yanke shawara game da raba bayanin sirri tare da mu.
Faɗi
Wannan rubutun yana bada cikakkun bayanai Manufar Keɓantawa na Google, wanda ke kwatanta filla-fillar gwaje-gwajen keɓantawa wanda ake aiwatarwa zuwa samfuran Google, sabis da gidajen yanar sadarwa na duniya (baki ɗaya, "sabis" na Google). Hakanan zaka iya samun ƙarin bayani akan gwaje-gwajen keɓantawa don takamaiman sabis na Google a sandar kewayawa zuwa hagun wannan bayanin kular.
Bayanin sirri da wasu bayanai da muka tattara
- Google yana tattara bayanin sirri lokacin da kayi rijista don sabis na Google ko in bahaka ba da ganin damarka ka bada wannan bayanin. Zamu iya haɗa bayanin sirri da aka tara daga wurinka daga wasu sabis na Google ko ɓangarori na uku mafi kyawun ƙwarewar mai amfani, gami da inganta abun dominka.
- Google yana amfani da cookies da wasu fasahohi don haɓaka ƙwarewarka akan layi da kuma koyon yadda zaka yi amfani da sabis na Google domin inganta ƙimar sabis namu.
- Sabis na Google yana yin rikodin bayani ta atomatik lokacin da ka ziyarci gidan yanar sadarwarmu ko kayi amfani da wasu samfurammu, gami da URL, adireshin IP , nau'in mai lilo da yare, da kwanan wata da lokaci na buƙatarka.
- Karanta ƙari cikin cikakkiyar manufar keɓantawa.
Amfani
- Zamu iya amfani da bayanin sirri don bada sabis daka buƙata, gami da sabis mai nuna ingantaccen abun ciki da talla.
- Zamu iya amfani da bayanin sirri don bincika kuɗi, bincike da nazari don sarrafa da inganta fasahohi da sabis na Google.
- Muna iya raba jimillar bayanin da ba na sirri ba tareda ɓangarori na uku a wajen Google.
- Lokacin da muke amfani da ɓangarori na uku don taimaka mana aikata bayanin sirri naka, muna buƙatar cewa suna bada haɗin kai ga Manufar Keɓantawa namu da duk wata ingantacciyar asirtawa da matakan tsaro.
- Hakanan zamu iya raba bayani tare da ɓangarori na uku a iyakantattun halaye, gami da lokacin bada haɗin ga aiki na doka, hana zamba ko ƙerarriyar cutarwa, da tabbatar da tsaro na cibiyar yanar sadarwa da sabis namu.
- Bayanin sirrin aikin Google a sabis namu cikin Amurka da cikin wasu ƙasashe. A wasu halaye, muna aikata bayanin sirri akan uwar garke a wajen ƙasarmu.
- Karanta ƙari cikin cikakkiyar manufar keɓantawa.
Zaɓuɓɓuka naka
- Muna baka zaɓuɓɓuka lokacin da muka tambayi bayanin sirri, duk lokacin da hankali zai karɓa. Zaka iya samun ƙarin bayani game da zaɓuɓɓukanka acikin bayanin kular keɓantawa ko FAQs don takamaiman sabis.
- Zaka iya ƙin bada bayanin sirri zuwa Amurka da/ko ƙin kayan armashi cikin mai lilo naka, koda yake wasu fasaloli da sabis namu na iya ƙin yin aiki da kyau sakamakon haka.
- Muna yin kyakkyawan imanin ƙoƙartawa don baka dama zuwa bayanin sirri naka akan buƙata da baka dammar gyara wannan bayanai idan basu yi daidai ba da share su, lokacin da hankali zai karɓa.
- Karanta ƙari cikin cikakkiyar manufar keɓantawa.
Ƙarin bayani
Don bayani game da takamaiman sabis na Google, bincika keɓaɓɓiyar sanarwa a sandar kewayawa zuwa hagu, ko bincika Shafin Taimako na Google. Google ɗan ƙungiya ne na Amintaccen Sirinrin Harbor Turai/Amurka.
Don ƙarin bayani game da gwaje-gwajen keɓantawa namu, jeka cikakkiyar Manufar Keɓantawa. Idan kana da ƙarin tambaya dangane da keɓantawarka da Google, tuntuɓemu here. Kula cewa ba zamu yi raddi ga tambayoyin da basu da alaƙa da Manufar Keɓantawa na Google ba. |
|